IQNA - Shahid Soleimani a matsayinsa na mutum mai tsafta da gaskiya, ya girgiza duniya musamman kasashen yankin da tafiyar tasa. Kamar yadda Jagoran ya ce dangane da haka: Shahadar shahidan Soleimani ta nuna rayuwar juyin juya hali ga duniya.
Lambar Labari: 3492497 Ranar Watsawa : 2025/01/03
Tehran (IQNA) A daren jiya dubban mutane ne suka halarci taron tunawa da daren shahadar Hajj Qassem Soleimani da Abu Mahdi Almuhandis tare da abokan tafiyarsu ta hanyar shirya wani gagarumin taro a kusa da filin jirgin saman Bagadaza.
Lambar Labari: 3488443 Ranar Watsawa : 2023/01/03
Tehran (IQNA) Wani makarancin kasar Masar ya karanta ayoyin kur’ani mai tsarki a wani biki da aka gudanar a ranar shahadar Qassem Soleimani da Abu Mahdi Al-Muhandis.
Lambar Labari: 3488429 Ranar Watsawa : 2023/01/01